Labarai

Labarai

Akwai buƙatar samar da sauyin zaman lafiya mai ɗorewa — Maryam Bukar

Idan har muna son mu kai ga cimma nasara dole ne, mu komo hanyar yadda da al’ummominmu suka tsara. Wannan hanya na nufin tabbatar da gina zaman

An kama mai babur ɗauke da ƙoƙunan kan mutane a Ogun

Binciken da jami’an ’yan sandan suka yi a jakar wanda ake zargin, ya kai ga gano wasu kan mutane guda uku.

Gwamnati ta amince a kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda 9

Gwamnatin Tarayya ta amince a kafa karin sababbin jami’o’i masu zaman kansu guda guda tara a fadin Najeriya.

Rashin Lantarki: Babu wanda za mu zaɓa a 2027 — Jama’ar Talasse

Al’ummar yankin sun koka kan yadda rashin wutar ya shafi harkokin kasuwancinsu.

Amurka za ta sayar wa Najeriya makaman N530bn don yaƙi da ta’addanci

Ƙasar Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya makaman da kuɗinsu ya kai Dala miliyan 346, kwatankwacin Naira biliyan 530 don yaƙi da ta’addanci.