Labarai

Labarai

Ranar Matasa: Ciyaman ya jinjina wa gwamnatin Gombe kan ɗaukar matasa aiki

Matasan da suka rabauta da aikin sun bayyana farin cikinsu kan yadda hakan ya sauya rayuwarsu.

Gwamnatin Gombe za ta ƙirƙiri sabbin ƙananan hukumomi 13

Gwamnan ya buƙaci majalisar ta yi nazarin ƙudirin tare da amincewa da shi.

Jama’a sun koka kan rashin kammala aikin titi a Kafanchan

Ƙungiyar ta ce hanyoyin suna da matuƙar muhimmanci wajen al’amuran yau da kullum.

‘Zan iya shiga mummunan yanayi idan Dangote bai aure ni ba’

Wata ’yar siyasa a jihar Bauchi mai suna Aishatu Haruna, ta ce ta shafe shekaru shida tana dakon soyayyar attajirin nan na Afirka, Alhaji Aliko Dangot

Ranar Hausa ta duniya: Za a yi gagarumin biki a fadar Sarkin Daura

Gwamnatin jihar Katsina ta ce shirye-shirye sun kankama domin bin sahun sauran sassan duniya a yayin bikin Ranar Hausa ta Duniya a za ake gudanarwa ra