EFCC na neman tsohuwar Ministar Jinƙai Sadiya Farouq ruwa a jallo
Hukumar EFCC na neman Sadiya Umar Farouq ruwa a jallo ne ka shari’ar badaƙalar kuɗaɗe da take fuskanta.
Labarai
Hukumar EFCC na neman Sadiya Umar Farouq ruwa a jallo ne ka shari’ar badaƙalar kuɗaɗe da take fuskanta.
Magoya bayan Sanata Wadada da na tsohon Shugaban ’Yan Sanda Mohammed Adamu sun ba kamata iska, har da asarar rai
’Yan sanda da sojoji sun ceto mutum biyar da aka sace bayan wani hari da ’yan bindiga suka kai a kan hanyar Rabah zuwa Maikujeru da ke Ƙaramar Hukumar
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadin Kai (OPHK) ne suka ragarje ’yan bindigar da suka kai hari a hedikwatar Brigade ta 27 da kuma wurin bin
Shaidu sun bayyana cewa motar ta faɗa a cikin wani babban rami ne, bayan kauce daga kan hanya a yayin da take ƙoƙarin haye wata gada