Fursunoni 16 sun tsere daga gidan yarin Keffi
An kamo mutumin bakwai daga cikin waɗanda suka tsere yayin da ake ci gaba da neman ragowar fursunoni tara.
Labarai
An kamo mutumin bakwai daga cikin waɗanda suka tsere yayin da ake ci gaba da neman ragowar fursunoni tara.
Binciken da aka soma gudanarwa ya nuna cewa matashin yana cikin jerin mutanen da ake nema ruwa-a-jallo.
Ana zargin basaraken ya yaudari yarinyar wadda ya kaita wani wuri da babu idon jama’a ya aikata ta’asar.
Shirin SOLID na iya amfanar da mutane kusan miliyan 7.4, wadanda daga cikinsu miliyan 1.3 ’yan gudun hijira ne.
Sun tattauna batutuwan da suka shafi tsaro a duniya, musamman yaƙi da ta’addanci, da kuma inganta hulɗar siyasa da tattalin arziki.