Labarai

Labarai

Direba ɗaya ya tsira a hatsarin tankokin dakon iskar gas a Zariya

Mutane da dama sun yi ta tserewa daga gidajensu domin guje wa abin da ka iya zuwa ya komo.

An kama mutumin da ake zargi da kashe jami’in sibil difens a Jigawa

Hukumar ta ce ta kama wanda ake zargin ne a gidansa da ke Shuwarin a ranar 7 ga watan Agusta, 2025.

Ya ba wa alaramma kyautar motarsa saboda daɗin karatun Alkur’ani

Wani mutum ya ba da kyautar motarsa da ita kadai gare shi ga wani mai jan baki (alaramma) saboda ƙwarewarsa a haddar Al-kur’ani.

Tankokin mai sun yi bindiga a Zariya

Ana fargabar mutuwar mutane da dama sakamakon gobarar tankokin man da suka yi hastari a safiyar Litinin

An kashe mutum 24 an sace 144 a mako guda a Zamfara — Rahoto

’Yan ta’adda sun kashe mutum 24 tare da sace wasu akalla 144 a cikin mako guda a sassan Jihar Zamfara.