Labarai

Labarai

Za a samu ambaliya da ruwa mai karfi a jihohi 15 a Arewa —NEMA

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen hasashen ruwan sama mai karfi da ka iya haifar da ambaliya a Jihohi 15 a yankin Arewacin Najeriya

Ma’aikatan shari’a 97 sun samu ƙarin girma a Borno

Hukumar ta ce za ta ci gaba da ladabtar da duk wanda ta samu da laifi.

Sojoji sun kashe Kwamandan Boko Haram a Borno

Abu Nasr ne ya jagoranci kai hari garin Rann a makon da ya gabata.

Za a biya ma’aikata 445 garatutin sama da biliyan ɗaya a Kebbi

Gwamnan ya yi alƙawarin ci gaba da bai wa jin daɗin ma’aikata fifiko a jihar.

Tinubu ya yi alhinin rasuwar tsohon shugaban PDP, Audu Ogbeh

Ogbeh ya rasu yana da shekaru 78 a duniya.