Kotu ta ɗaure wata mata shekara 3 a kan damfara
Kotun ta yanke mata hukuncin ne bayan samun ta da laifin aikata damfara.
Labarai
Kotun ta yanke mata hukuncin ne bayan samun ta da laifin aikata damfara.
Iyalan Cif Audu Ogbeh sun sanar cewa a safiyar Asabar Allah Ya yi masa cikawa, yana da shekara 78 a duniya.
Yara mata uku sun rasu sakamakon fashewa3 wani gurneti da ake zargin na mayaƙan Boko Haram ne a yankin Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno
Wani kurtun soja ya caccaki wani ɗan sanda mai mukamin Constable da wuƙa har lahira a garin Jalingo, hedikwatar Jihar Taraba.
Shugaban na EFCC bayyana cewa wasu daga cikin gidajen sun shafe fiye da shekaru goma, ba tare da an kammala su ba