Labarai

Labarai

An kashe manomi da dabbobi 39 a Bauchi

Rundunar ta gargaɗi duk wanda ke ƙoƙarin tayar da rikici a jihar.

Obi ya ziyarci Bauchi, ya ba da tallafin N15m don inganta ilimi

Ɗan siyasar ya ce akwai buƙatar a bai wa matasa ilimi don ci gaban ƙasa.

’Yan damfara 2 sun shiga hannun ’yan sanda a Yobe

Rundunar ta ce za ta gurfanar da su a kotu da zarar ra kammala bincike.

Isra’ila za ta mamaye ilahirin Zirin Gaza ya koma karkashinta – Netanyahu

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya ce kasarsa ta kammala shirin amfani da sojoji wajen mamaye ilahirin Zirin Gaza na Falasdinawa domin ya k

Zamfarawa sun yi zanga-zanga kan hare-haren ’yan bindiga

Daruruwan mazauna kauyen Jimrawa da ke karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara sun gudanar da zanga-zangar lumana a Gusau babban birnin jihar ka