Labarai

Labarai

A gaggauta sakin Sowore — Atiku

Hakan ya nuna cewa za a far wa kowane ɗan Nijeriya da ya yi ƙoƙarin fitowa ya faɗi gaskiya.

Mahaifin Ɗan Bello ya rasu

Ɗan Bello dai ya yi ƙaurin suna wajen yin bidiyon barkwanci kan matsalolin shugabanci da cin hanci a Nijeriya.

Abba ya yi alhinin hadiminsa da ’yan daba suka kashe a Kano

A bayan nan ne wasu da ake zargi ’yan daba ne suka sassari hadimin gwamnan yayin wani farmaki da suka kai masa har gida da adduna.

NAHCON ta ƙayyade N8.5m kafin alƙalami na kujerar Hajjin 2026

Saudiyya ta sake bai wa Nijeriya gurbin kujeru 95,000, kamar yadda ta samu a bara.

An kashe matafiya biyu da yin garkuwa da uku a Kwara

Lamarin ya faru ne a lokacin suke ƙoƙarin gyaran tayar ne wasu ’yan bindiga biyar suka yi musu kwanton ɓauna inda suka buɗe musu wuta.