Labarai

Labarai

‘Hayakin janareta’ ya kashe mutum 4 ’yan gida daya a Borno

Mazauna kauyen Chatta da ke karamar hukumar Hawul a jihar Borno sun fada alhini sakamakon rasuwar wasu mutum hudu ’yan gida daya.

Ana zargin ‘yan sanda da karya hannun Sowore

Ana zargin wasu ‘yan sanda daga Sashen Binciken ‘yan sanda na Kasa sun kutsa inda ake tsare dan gwagwarmaya Omoyele Sowore a Abuja, inda suka fita da

Ma’aikatan gwamnati na amfani da kudaden sata wajen gina rukunin gidaje – EFCC

Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci ta EFCC, Ola Olukoyede, ya ce galibin rukunin gidajen da aka fara amma aka yi watsi da su a Abuja na ma’aikatan gwa

Majalisa ta buƙaci ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi a Bauchi

Kundin tsarin mulki na 1999 ya bai wa majalisun dokokin jihohi damar fara shirin ƙirƙirar sabbin ƙananan hukumomi.

Gwamna ya yi wa iyalan ’yan wasan Kano da suka rasu a hatsari goma ta arziki

’Yan wasan sun yi hatsari ne a yayin da suke dawowa daga gasar wasannin ƙasa ta National Sports Festival da aka gudanar a Jihar Ogun.