Labarai

Labarai

Gwamnan Kano ya gargaɗi muƙarrabansa bayan murabus ɗin Kwamishina

Gwamnan ya jaddada aniyarsa na ci gaba da kare jihar da al’ummarta.

Manoma sun koka kan rabon takin gwamnati a Sakkwato

Manoman sun ce takin ba ya zuwa hannunsu a kan lokaci.

Ambaliya ta lalata kauyuka 3 a Sakkwato

Akalla magidanta 50 ne ambaliyar ruwa ta raba da muhallansu a kauyuka uku na karamar hukumar Tangaza da ke jihar Sakkwato,

Kwamishina ya yi murabus kan ƙarbar belin dillalin ƙwayoyi a Kano

Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Ali Namadi, ya yi murabus daga muƙaminsa saboda ce-ce-ku-ce da ya biyo bayan karɓar belin wani wanda ake zar

Ruftawar gini ta kashe uwa da ’ya’yanta 5 a Katsina

Wannan tsautsayi ya rutsa da mutum goma, amma abin baƙin ciki, shida daga cikinsu sun rasu.