Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 17 a Borno da Adamawa
Ayyukan sun haifar da gagarumar nasara ga rundunar, inda muka hallaka mayaƙan, kuma muka ƙwato makamai da kayan yaƙi daban-daban.
Labarai
Ayyukan sun haifar da gagarumar nasara ga rundunar, inda muka hallaka mayaƙan, kuma muka ƙwato makamai da kayan yaƙi daban-daban.
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya shirya gagarumin bikin karrama daliban jihar Nafisa Abdullah ’yar shekara 17 da Rukayya Muhammad Fema ’yar shekara 15,
Wasu zauna gari banza sun burma wa wani jami’in Hukumar Tsaron Farin Kaya (NSCDC) wuka har lahira a Kasuwar Shuwarin da ke ci Karamar Hukumar Ky
Dokar ta ba wa gwamna kadai ikon daga darajar sarki da kuma nada karin mutum a cikin masu zaben sarki
Gidan ya ƙone ƙurmus, an yi asarar dukiya mai tarin yawa amma an yi sa’a da hatsin ne ya faru, amma ba a samu asarar rai ba