Labarai

Labarai

Ɗaliba ’yar shekara 15 daga Yobe ta lashe Gasar Muhawara ta Duniya

Wata ɗaliba ’yar shekara 15 daga Jihar Yobe, Rukayya Muhammad Fema, ta zama Gwarzuwar Shekarar 2025 a Gasar Muhawara ta Duniya ta Teen Eagle.

Nafisa ta cancanci kyautar Dala 100,000 da gida da OON — Pantami

Ya buƙaci a gayyato Nafisa da malamanta na harshen Turanci musamman zuwa Fadar Shugaban Ƙasa a karrama su saboda yadda suka ɗaga sunan Najeriya a idon

’Yar shekara 17 daga Yobe ta lashe Gasar Turanci ta Duniya

Nasifa Abdullah mai shekara 17 ta doke mutum 20,000 da suka fafata a gasar harshen Ingilishi ta duniya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya

Sanata Buba ya ƙaddamar da allurar rigakafin dabbobi kyauta

Sanatan Bauchi ta Kudu, Shehu Buba Umar ya ƙaddamar da allurar rigakafin dabbobi da kuma takin zamani kyauta ga al’ummar mazaɓarsa

Za a mayar da gidan yarin da ya haura shekara 100 zuwa gidan tarihi a Kano

Za a mayar da dukkan fursunonin da ke tsare zuwa sabon gidan gyaran hali na zamani daura da barikin sojoji da ke Janguza.