Labarai

Labarai

Za a mayar da gidan yarin da ya haura shekara 100 zuwa gidan tarihi a Kano

Za a mayar da dukkan fursunonin da ke tsare zuwa sabon gidan gyaran hali na zamani daura da barikin sojoji da ke Janguza.

An sace jaririya sa’o’i kaɗan bayan haihuwarta a asibitin Ekiti

’Yan sanda sun ce yanzu haka akwai mutum huɗu da ake zargi da suka shiga hannu.

Za a samu ruwan sama kamar da bakin ƙwarya na kwanaki uku a faɗin Nijeriya — NiMet

Hukumar ta yi kira ga mazauna jihohin su ɗauki matakan kauce wa barazanar ambaliyar.

Shirin kashe N712bn kan gyaran filin jirgin Legas ya tayar da ƙura

Masana harkar jiragen sama da ’yan adawada kuma jama’ar ƙasa na yin tambayoyi game da buƙatarsa, tsadarsa, da kuma inda za a samo kuɗin.

Najeriya na hasashen samun N300bn a shekara daga noman dabino

Ta ce tana fatan samun wannan kuɗaɗen shiga ne daga rabon irin dabino guda miliyan biyar da ta samar ga manoma a wannan shekara ta 2025.