An kama dilallan ƙwaya 28 a barikin sojoji a Kaduna
An kama mata 11 a cikin gungun dillalan miyagun ƙwayoyi 28 da dubunsu ta cika a Babban Barikin Sojoji na Jaji da ke Jihar Kaduna
Labarai
An kama mata 11 a cikin gungun dillalan miyagun ƙwayoyi 28 da dubunsu ta cika a Babban Barikin Sojoji na Jaji da ke Jihar Kaduna
Daudu ya ce zai yi shugabanci cikin gaskiya da riƙon amana.
Gwamnan ya ce lokaci ya yi da za a haɗa hannu da kowa wajen kare muhalli a Jihar Kano.
Gwamnan ya ce yana da yaƙinin sabon Sarkin zai mulki bisa ƙwarewa.
Rundunar kuma ta gargaɗi masu kai wa jami’anta hari a duk lokacin da wani abu ya faru.