Labarai

Labarai

Zulum zai mayar da ’yan gudun hijira 5,000 Bama

Gwamnan ya ce suna da ci gaba wa ‘yan gudun hijira matsuguni domin su koma gidajensu.

Jami’ar Umaru Yar’adua ta kori ɗalibai 57 kan satar jarabawa

Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina ta kori ɗalibanta 57 kan laifin maguɗin jarabawa.

HOTUNA: Yadda aka yi Jana’izar Sarkin Gudi na Yobe bayan rasuwarsa a Abuja

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ya ranar Juma’a ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar wajen hakartar taron.

Yadda binciken zargin tallafa wa Boko Haram ke tafiyar hawainiya a Majalisa

Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da binciken da take gudanarwa kan zargin Hukumar USAID da taimaka wa ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP

Jihar Sakkwato ta ciyo bashin N70.4bn domin inganta kiwon lafiya

Bankin Raya Ci-gaban Afirka (AfDB) ya ba wa Gwamnatin Sakkwato rancen Naira biliyan 70.4 domin inganta fannin kiwon lafiya.