Labarai

Labarai

Har yanzu ana fama da cutar kwalara a Najeriya – UNICEF

“Ya zuwa ƙarshen watan Yuni, Najeriya ta samu adadin mutane 3,109 da ake zargin sun kamu da cutar kwalara da kuma mutuwar mutane 86 a cikin jiho

Haɗarin tirela ya yi sanadin asarar awaki sama da 100 a Zariya

Motar tirelar wadda take ɗauke da dakon awaki da kuma kwandunan kaji mai yawa a samanta baya ga mutane da ta ɗauko ta yi haɗarin a kusa da kasuwar Ɗan

An ceto mutum uku da aka yi garkuwa da su a Kebbi

An  yin garkuwa da su ne a safiyar ranar 27 ga watan Yuli, 2025, lokacin da masu garkuwa da mutane ɗauke da makamai suka mamaye ƙauyen Sangara da ke Ƙ

INEC za ta fara rajistar ƙuri’a a ranar 18 ga Agusta

Hukumar ta ce wannan yana cikin shirye-shiryenta na tunkarar zaɓen 2027.

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansaninta a Kebbi

Rundunar ta ziyarci Kebbi ne domin duba yadda za ta samar da sansaninta a jihar.