Jami’ar Jihar Gombe za ta fara sabbin darussa 6 a fannin noma
Za a gudanar da shirye-shiryen ne a sabuwar Tsangayar Noma da aka kafa a garin Malam Sidi da ke Karamar Hukumar Kwami.
Labarai
Za a gudanar da shirye-shiryen ne a sabuwar Tsangayar Noma da aka kafa a garin Malam Sidi da ke Karamar Hukumar Kwami.
Da farko ’yan bindiga sun kutsa kauyukan da ke kusa da garin Mansur a karamar hukumar, inda suka kashe mutane hudu, suka kwashe kayayyaki a shagunansu
Sun kwanta dama a yayin da suke ci gaba da aikin karaɗe ’yan bindiga da suka addabi al’ummomin Jihar Katsina
Shettima ne ya bayar da wannan kyauta, da za ta iya shuke ƙasa mai fadin hekta 600.
Duk da tsadar kuɗin wutar lantarki da aka ƙara wa ’yan Najeriya, har yanzu babu wanda matsalar ta ƙyale a ƙasar daga masana’antu har zuwa gidaje