Labarai

Labarai

An gano gawar mutum 15 bayan hatsarin kwalekwale a Neja

Mutum 26 da ke sanye da rigunan kariya sun tsira da ransu bayan kifewar kwalekwalen

Tsohon shugaban jami’ar Kashere ya rasu a Abuja

Farfesan ya rasu yana shekaru 66 a duniya.

Gwamna Bauchi ya sasanta manoma da makiyaya a Darazo

Gwamnan ya jagoranci yin sulhun ne biyo bayan yadda rikici ya yi ƙamari a yankin.

An gabatar da kundin dokar hana cin zarafin mata a Gombe

Masarautar Gombe za ta haɗa kai da gwamnati da ƙungiyoyi wajen kare haƙƙin mata da yara.

Wani mutum ya buɗe Ofishin Jakadancin Indiya na bogi a ƙasar

An gano ambasadan bogin a ofishin jakadancin nasa ne a cikin wani gidan haya a kusa da Delhi, babban birnin ƙasar