Bom ya kashe mutane 6, ya jikkata 7 a Zamfara
Wani ganau ya ce, ya ce abin fashewan ya tashi da wata mota ƙirar Golf wagon inda mutane 6 suka mutu nan take, wasu 7 suka tsira da raunuka daban-daba
Labarai
Wani ganau ya ce, ya ce abin fashewan ya tashi da wata mota ƙirar Golf wagon inda mutane 6 suka mutu nan take, wasu 7 suka tsira da raunuka daban-daba
A lokacin samamen, an tabbatar da cewa, ’yan ta’adda sun tsere daga ƙauyen Forfor bayan sun gano sojojin na ci gaba da fuskantar su.
Binciken farko ya nuna cewa, gurɓataccen ruwa daga madatsun ruwa na yankin na iya haifar da ɓarkewar cutar, wanda hakan ya haifar da damuwa game da ku
Bayanai sun ce ana zargin ’yan ƙungiyar masu garkuwar na da hannu a sace mutane a yankunan Gwagwalada, Nyanya, Jikwoyi da Karshi.
Hukumomin Saudiyya sun kuma sanya wa’adin rufe filayen jiragen da ke karɓar alhazai kafin fara manyan rukunan aikin Hajjin.