Labarai

Labarai

Matashi ya tono gawar kakarsa don yin tsafi da ƙoƙon kanta

Wanda ake zargin tare da abokansa da suka taimaka masa ya tabbatar musu cewa zai yi tsafin kudi ne da ƙwarangwal din tsohuwar

Sojoji sun ceto yaro da aka sayar shekaru 3 a Filato

A cewar rundunar, kawun yaron ne ya sayar da shi shekaru uku da suka wuce.

Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Sarkin Gusau

Tinubu ta rasuwar Sarkin babban rashi ne ga ƙasa baki ɗaya.

An yanke wa mutum 3 hukuncin kisa kan kisan kai a Gombe

Shari’ar ta fara tun ranar 17 ga watan Nuwamba, 2022, kuma an kammala ta a ranar Laraba, 24 ga Yuli, 2025.

An kai hari a ƙauyuka uku da kashe mutum 7 a Imo

’Yan bindigar sun kai harin ne a kan babura sun yi ta harbin mutanen yankin a ƙauyukan Umualoma da Ndiakunwanta da Ndiejezie, inda suka kashe mutane d