Ruwa da iska sun kashe mutum 5, sun raba sama da 5,000 da muhallansu a Yobe
Ruwan sama kamar da bakin kwarya hade da iska sun yi ajalin mutum biyar sannan wasu 92 suka samu munanan raunuka a kananan hukumomi bakwai na jihar Yo
Labarai
Ruwan sama kamar da bakin kwarya hade da iska sun yi ajalin mutum biyar sannan wasu 92 suka samu munanan raunuka a kananan hukumomi bakwai na jihar Yo
Masu zanga-zangar sun koka kan yadda hare-haren ‘yan bindigar ya durƙusar da harkar noma.
Hukumar da ke Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) a ranar Laraba ta ce ta gano wani dakin ajiye kayayyaki da aka makare da lita 88,5
Yara ƙanana za su fi shan wahala, domin fiye da asibitoci 150 a Borno da Yobe da ke kula da yara ’yan ƙasa da shekaru biyu za su rufe.
Rundunar ta yi gargaɗi kan yi wanka a irin waɗannan wurare masu hatsari.