Labarai

Labarai

NEDC ta raba wa mutanen da ambaliya ta shafa kayan gini a Yobe

Gwamnatin ta roƙi waɗanda suka ci gajiyar da su yi amfani da kayan yadda ya kamata.

Natasha za ta sake komawa kotu kan hana ta shiga harabar majalisa

Dakatacciyar Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta lashi takobin sake maka shugabancin Majalisar Dattawa a gaban kotun daukaka kara bay

HOTUNA: An ƙaddamar da aikin sabunta ginin Majalisar Dokokin Bauchi

Aikin ya haɗa da inganta kayan aiki, ofisoshi, da kuma gina sabon ofishin hukumar kula da harkokin majalisa.

Hisbah Ta Lalata Barasa Ta Naira Miliyan 5.8 A Jigawa

An kama katan 400 na barasa da darajar kudinsu ya kai naira miliyan 5.8.

Jami’an tsaro sun dakile yunkurin Sanata Natasha na shiga harabar Majalisa

Jami’an tsaro sun hana Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ’yan rakiyarta shiga haramar Majalisar Dokoki ta Kasa, inda ta je da niyyar halartar za