Labarai

Labarai

Kamfanonin lantarki za su katse wuta kan bashin N5.2trn da suke bin gwamnati 

Taurin bashin ya hada da Naira tiriliyan 1.2 na wutar da aka samar a watanni shidan farkon shekarar 2025, da Naira tiriliyan 2 daga 2024, da kuma bash

Asibitin ATBUTH za ta fara gwajin rigakafin zazzaɓin Lassa

Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓarkewa (ATBUTH) da ke Bauchi zai fara gwajin rigakafin cutar zazzabin Lassa.

An wajabta wa ɗaliban firamare mallakar lambar NIN a Bauchi

SUBEB ta umarci Sakatarorin Ilimi na ƙananan hukumomin jihar su tabbatar an bi wannan umarni sau da ƙafa

A binciko mesar da ta ɓace a Kano — Sanusi II

Ana zargin tsohon Akantan-Janar na kasa da kiwon namun dajin da suka hada da zakuna, da kada, da macizai da kuma mesa.

Yunwa na ƙara tsanani a Arewa maso Gabashin Nijeriya — ICRC

Za a fuskanci matsanancin ƙarancin abinci daga Yuli zuwa Satumba, inda mutane ke buƙatar sayen abinci, amma ƙarancin kudi yana hana su.