Jihohin da za a samu ruwan sama da iska mai ƙarfi a sassan Nijeriya — NiMet
A ranar Laraba da safe kuma, za a samu iska mai ƙarfi da ruwa a Katsina da Kano da Bauchi da Sakkwato da Taraba.
Labarai
A ranar Laraba da safe kuma, za a samu iska mai ƙarfi da ruwa a Katsina da Kano da Bauchi da Sakkwato da Taraba.
Kwamitin zai tantance tasirin da amfani da makaman nukiliya ga muhalli da lafiya da kuma tattalin arzikin.
Gwamnan Jihar Katsina ya bayyana hakikanin halin da yake ciki bayan hatsarin motar da shi da abokan rakiyarsa suka yi a hanyar Daura zuwa Katsina.
Sarakunan gargajiya na tsaka da taro bata-garin suka kai musu hari tare da bindige Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakunan yankin
’Yan bindiga da yawa ne suka ɓullo ta hanyar gandun daji na Yankari, suka mamaye ƙauyen Gyali, inda suka fasa wasu shaguna guda biyar suka kwashe duk