Labarai

Labarai

Gwamnan Katsina ya tsallake rijiya da baya a hatsarin mota a hanyar Daura

Abokin tafiyar Gwamnan Kastina Dikko Raɗɗa da ɗaukacin fasinjojin motar da ta yi karo da tasu sun samu karaya shi kuma gwamnan ya samu buguwa a ƙirji

’Yan sanda sun bankaɗo maɓoyar IPOB a Imo, sun ƙwato makamai

Rundunar ta tabbatar da aniyarta na ci gaba da yaƙi da aikata laifuka a jihar.

Gwamnatin Zamfara za ta gina katanga a makarantu 40 don kare ɗalibai

Kwamishinan ya ce gwamnatin za ta yi aikin ke domin inganta tsaro da bunƙasa ilimi.

An kama ƙasurgumin ɗan bindigar da aka shekara 11 ana nema ruwa a jallo a Kaduna

Mun kama shi ne a ranar 18 ga watan Yulin tare da makamai da dama irin su alburusai da bindiga ƙirar AK-47 da sauran su.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 9 a hanyar Maiduguri-Damaturu

Kwamandan ya ja hankalin masu ababen hawa kan hatsarin gudun wuce ƙima.