Labarai

Labarai

Buhari: Ƙasar China ta yi rashin babban aboki – Xi Jinping

Shugaban Ƙasar China, Ci Jinping, ya miƙa sakon ta’ziyyarsa ga Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, bisa rasuwar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 147 a Gombe da Edo cikin Wata 6 — FRSC

Hukumar ta zayyano dilalan da ke yawan haddasa haɗuran.

Dole mu kawo ƙarshen masu kai hare-hare a Filato — Mutfwang

Gwamnan ya ziyarci ƙauyukan da aka kai hare-haren tare da jajanta musu.

Tsaro: NAF za ta karɓi sabbin jiragen yaƙi 49

Shugaban ya ce suna son ƙara samun kayan aiki domin ci gaba da daƙile laifuka a faɗin Najeriya.

An kashe ɗalibai 2 kan zargin neman maza a Kano

SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin yana mai cewa a halin yanzu mutum 11 da ake zargi da hannu a lamarin sun shiga hannu.