Abin da ya faru da Buhari kwana ɗaya kafin rasuwarsa — Mamman Daura
Mun yi hira sosai da shi har da dariya kuma yana sa ran za a sallame shi ya dawo gida a wannan makon.
Labarai
Mun yi hira sosai da shi har da dariya kuma yana sa ran za a sallame shi ya dawo gida a wannan makon.
Manyan sojoji ne suka saukar da gawarsa, wadda aka lullube da tutuar Najeriya, daga Jirgin Fadar Shugaban Kasa a Filin Jirgin Sama na Katsina
Mutanen da sabon harin ya rutsa da su sun hada da ƙananna yara da manya maza da mata.
An tsaurara tsaro a gidan Buhari da a Filin Jirgin Sama na Umaru Musa Yar’adua da ke Katsina; baya ga shingayen bincike guda 12 da jami’an tsaro
“Da rasuwar Buhari, tabbas siyasar Najeriya za ta canza — ina fatan za ta yi kyau,” in ji Janar Abdulsalami Abubakar