An yi wa marigayi Buhari salatul ga’ib a Jos
Mu duka mutane ne, muna da kasawarmu. Buhari yana da nasa kurakuran, don haka muna rokon Allah Ya jikansa da rahama.
Labarai
Mu duka mutane ne, muna da kasawarmu. Buhari yana da nasa kurakuran, don haka muna rokon Allah Ya jikansa da rahama.
Za a yi wa shugaban faretin ban girma a filin jirgin saman Katsina, kafin daga bisani a wuce garin Daura da gawarsa.
Rasuwar Buhari ta girgiza dan uwansa Malam Mamman Daura, sai da aka garzaya da shi asibiti
Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar 22 ga watan nan na Yuli, 2025 bayan rasuwar tsohon shugaban ƙasa yana ɗan shekara 83
TIinubu ya umarci Shettima ya tafi Landan domin tahowa da gawar tsohon shugaban.