Labarai

Labarai

Ɗan kasuwar Kano ya yi barazanar maka EFCC a kotu kan zargin ɓata masa suna

EFCC ta ce ta ɗauki matakin ne bayan gaza samun ɗan kasuwan.

An sanya dokar hana fita a Adamawa

Ko a farkon wannan wata na Yuli da muke ci, an samu tashin hankali a kauyukan Lafiya da Boshikiri.

Sanatan Abuja ta sauya sheƙa zuwa ADC

Sanatar ta ce rigingimun da ke damun jam’iyyar LP ne suka sa ta fice daga jam’iyyar.

DSS ta saki Ɗan Bello bayan ta kama shi a Kano

saukar matashin da ke zaune a ƙasar China a Najeriya ke da wuya jami’an DSS suka yi awon gaba da shi.

Jami’ar Yobe ta tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar ta gindaya wasu sharuɗa kafin ta janye yajin aikin.