Lakurawa sun kashe ’yan sanda 3 a Kebbi
’Yan sandan sun kwanta dama ne a yayin musayar wuta a yayin da ’yan ta’addan da ke ƙoƙarin kai hari ga matafiya a kan Babbar hanyar Gozirma zuwa Till.
Labarai
’Yan sandan sun kwanta dama ne a yayin musayar wuta a yayin da ’yan ta’addan da ke ƙoƙarin kai hari ga matafiya a kan Babbar hanyar Gozirma zuwa Till.
Ana zargin wani direban tirela ya gudu da buhunan masara 463 da aka aike shi da su, bayan da ya bai wa ɗan rakiyarsa guba a cikin shayi a yankin Marab
Dan bindigar da aka kama ya yi yunƙurin ƙwace makamin sojoji amma suka murƙushe shi
Wanda ake zargin da budurwar tasa mai shekara 32, dukkansu ɗaliban ajin ƙarshe ne a Jami’ar Fatakwal
Wanda ake zargin ya yi ƙoƙarin bai wa sojojin cin hancin kuɗi amma suka ƙi ƙarba.