Labarai

Labarai

Dalilin da ya sa muka gayyaci Sheikh Lawal Triumph – ’Yan sanda

Yanzu haka Kano ta ɗauki zafi game da wa’azin da malamin ya yi wanda ya haddasa cece-ku-ce.

Muna so a kafa doka ta bincikar yadda ’yan Nijeriya ke tara dukiya — EFCC

Idan kana bincikar ayyukan ’yan fashin daji, da ta’addanci, za ka ga suna da alaƙa da wani nau’i na cin hanci da rashawa.

An kashe mutum ɗaya da ƙona gidaje sama da 100 a Taraba

An kai wa mazauna unguwar Bandawa Gwenzu, waɗanda suka haɗa da: Gwenzu da Langwanshin da Danzhan hari a daren Laraba.

Sojoji sun tarwatsa matsugunin ’yan ta’adda da kashe wasu a Borno

Rundunar sojin sama ta gudanar da samamen ta ne a wani wuri da aka san shi da tudu mai tsauni, wanda ke kan iyakar Nijeriya da Kamaru, bayan samun bay

An gurfanar da wasu kan zargin kashe matafiya bikin aure a Jos

An kashe mutum 13 daga cikin matafiyan, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon harin da wasu da ake zargin ’yan daba ne suka kai lokacin da suke