Labarai

Labarai

Yara miliyan 5.4 na fama da karancin abinci a jihohin arewa 9 – Red Cross

Wasu alkaluma daga kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa ta Red Cross sun nuna cewa akwai yara akalla miliyan biyar da dubu 400 da ke fama da matsal

Masu ƙwacen waya sun kashe ma’aikaciyar ofishin jakadancin Ghana a Abuja

Masu kwacen da aka fi san da ’yan ‘One Chance’, sun kashe Freda Arnong, wata ma’aikaciya a ofishin jakadancin kasar Ghana da ke babban birnin tarayya

An kama ɓarayin babura a Gombe

Baburan sun haɗa da Qlink Cassie mai lamba ABC 484 WN da Hero Hunter mai lamba GME 36 QL.

An ceto mutum 6 daga hannun masu garkuwa a Kebbi

Gwamnatin Kebbi ta bayyana fatan kawar da ɓarayin shanu da ’yan bindigar Lukurawa a yankin Zuru da Argungu.

Gwamnatin Tinubu na shirya mana zagon ƙasa — ADC

ADC na zargin gwamnatin APC a matakin kasa ta kira wani taron sirri tsakanin wasu manyan jami’an gwamnati da shugabbanin jam’iyyar ADC na jihohi da ku