Labarai

Labarai

An ƙaddamar da tsarin inshorar lafiya na mutum 38,000 a Yobe

Buni ya bayyana manufarsa ta samar da lafiya mai rahusa a matsayin ginshikin ci gaban zamantakewa da tattalin arzikin al’umma.

Bidiyon tsiraici: Babiana ta sake jawo ce-ce-ku-ce

A ƙarshen makon da ya gabata ne fitacciyar ’yar TikTok wacce aka fi sani da Babiana ta fitar da wani sabon bidiyo tana rusa ihu tana kira ga Shugaba B

Madatsar Ruwan Lagdo na yi wa jihohi 3 na Nijeriya barazanar ambaliya

An fara aikin wayar da kan jama’a sakamakon ƙaruwar saukar ruwan sama da ake samu a ’yan kwanakin nan.

Wata bas mai daukar fasinja 56 ta yi hatsari a Jos

Motar mai daukar fasinjoji 56 ta yi hatsari ne bayan isowarta Mahadar Vom da Anguldi da ke Jos, daga Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas.

’Yan Boko Haram sun kashe mutum 9, sun Jikkata 4 a Borno

An kashe mutane tara tare da jikkata wasu huɗu a wani da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka kai yankin a Malam Fatori da ke Jihar Borno.