’Yan sanda sun rufe shugabannin ACF a cikin Hedikwatar Ƙungiyar
Wani kuma ya ce rikicin shugabanci ya kau da hankali daga babbar matsalar: “Me ya sa ba a magana a kan Naira biliyan 3.9 da ACF ta karɓa a matsayin ta
Labarai
Wani kuma ya ce rikicin shugabanci ya kau da hankali daga babbar matsalar: “Me ya sa ba a magana a kan Naira biliyan 3.9 da ACF ta karɓa a matsayin ta
Zuwan Kwankwaso NDC ya haifar da tashin hankali a cikin reshen Kano, inda wasu mambobi suka fara tambayar makomar shugabancin Mai Riga.
Na karɓi wannan nauyi a matsayin wata dama ta hidima, kuma zan yi aiki tuƙuru domin tallafa wa ci gaban Jihar Kano.
An zaɓi kamfanin jirgin sama na Max Air domin gudanar da jigilar maniyyatan Jihar Kano.
Mai Riga ya kuma zargi shugabancin jam’iyyar na kasa da dakatar da taron zaben shugabannin jiha a Kano domin bai wa Kwankwaso damar karbe iko