Labarai

Labarai

Lakurawa sun kashe mutane 15 a Sakkwato

Shi ne hari mafi muni a tsawon lokacin a yankin da ke fama da matsalar tsaro

’Yan Majalisar Wakilai bakwai na Akwa Ibom sun koma APC

Cikin waɗanda suka sauya sheƙa sun haɗa da shida daga Jam’iyyar PDP da kuma ɗaya daga Jam’iyyar YPP.

Baltasar: Mutumin da ya fitar da bidiyon lalatarsa da mata sama da 400 ya gurfana a kotu

Baltasar Engonga Ebang, mutumin nan dan kasar Equatorial Guinea da a bara ya saki bidiyon lalatarsa da mata sama da 400 na fuskantar shari’a a kotu ka

Gwamnatin Yobe ta rufe kasuwanni 3 saboda matsalar tsaro

Gwamnatin ta bayyana matakin a matsayin hanyar inganta tsaro a faɗin jihar.

’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 6, sun raunata wasu a Kwara

Waɗanda suka jikkata an kai su asibiti domin ba su kulawar gaggawa.