Labarai

Labarai

‘Mutum 600 da suka bace a ambaliyar Mokwa sun mutu’

’Yan Majalisar Wakilai daga jihohin Neja da Kwara sun shaida wa majalisar cewa mutum 600 da suka bace a ambaliyar garin Mokwa kuma har yanzu ba a gan

’Yan sanda sun kama wani mutum da jabun kuɗi a Gombe

Rundunar ta ce za ta ci gaba bincike don gano mai asalin kuɗin.

Ambaliya: Zulum ya bada umarnin tallafa wa mutanen Damboa da Askira-Uba

Gwamnan ya jajanta wa mutanen da lamarin ya shafa.

Za a fara cin tarar masu shigar banza N50,000 a Delta

Rundunar ’sanda ta jihar Delta ta ja kunnen matasan jihar a kan yin shigar banza, inda ta ce duk wanda aka kama za a iya cin shi tarar da ta kai ta na

Ko ɗaya Buhari bai yi wa takarar Tinubu zagon ƙasa ba – Garba Shehu

Mai magana da yawun tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya ce sam maigidan nasa bai yi wani abu don yi wa yunkurin Bola Tinubu na zama