’Yan sanda sun kama matashin da ya kashe mahaifiyarsa a Jigawa
Matashin ya farmaki mahaifiyarsa da bulon ƙasa, kuma bayan an garzaya da ita asibiti ta mutu washegari.
Labarai
Matashin ya farmaki mahaifiyarsa da bulon ƙasa, kuma bayan an garzaya da ita asibiti ta mutu washegari.
Bayan arangamar an samu makamai da yawa daga wurin, ciki har da bindigogin harbo jiragen sama.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta sanya ranar 22 ga watan Yulin wannan shekara domin sauraron bukatar ba da belin da Tukur Mamu, da ake zargi da da
An kafa kwamitin sarakunan gargajiya, ƙwararru, malaman jami’a, wakilan ƙungiyoyin farar hula, lauyoyi, jami’an tsaro, da ƙungiyoyin addin
An samu hargitsi tsakanin jami’an tsaro da wasu ɓata-gari a yankin Kakuri.