Labarai

Labarai

Magidanci ya kashe matarsa da adda a Yobe

’Yan sanda sun kama wasu mutane biyu bisa zargin kashe wani mutum bisa zargin sa satar waya

Jami’an tsaro sun hana taron kwamitin amintattun PDP

A safiyar Litinin din nan ne jami’ai da yawa ne suka kutsa cikin zauren da aka tsara gudanar da taron inda suka bukaci mahallarta da su watse.

Abin da jama’a ke cewa game rayuwar Aminu Dantata

Babban attajirin ya bar babban gibi mai wuyan cikewa, musamman a bangaren ayyukansa na taimakon marasa karfi da gajiyayyu

Jana’izar Aminu Ɗantata: Abba da Sarki Sanusi sun tafi Saudiyya

Ministan Tsaro, Muhammad Badaru Abubakar suka rika suka isa Madina domin halartar jana’izar Alhaji Aminu Ɗantata

Mangal ya bada tallafin N80m don yi wa marasa lafiya tiyata a Katsina

Wasu daga cikin waɗanda suka ci gajiyar shirin sun bayyana jin daɗinsu da tallafin.