Labarai

Labarai

Za a yi wa Aminu Ɗantata Salatul Ga’ib a Kano

Alhaji Aminu Ɗantata ya rasu yana da shekaru 94 a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE)

Sarkin Zazzau ya ziyarci iyalan ’yan ɗaurin auren da aka kashe a Filato

Sarkin ya tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya da Gwamnatin Kaduna na aiki don ganin an hukunta waɗanda ke da hannu a lamarin.

Bom ya kashe mutum hudu da raunata 21 a Yobe

Waɗanda lamarin ya rutsa da su, galibi ’yan ƙabilar Gotala ne, suna kan hanyarsu ta zuwa babbar kasuwar Buni yadi ne a lokacin da motarsu ta taka wani

Tirela ta afka cikin kasuwa ta kashe mutum da raunata 5 a Taraba

Shaidun gani da ido a wurin sun bayyana cewa, duk ƙoƙarin da direban motar ya yi na hana afkuwar lamarin ya ci tura.

Ƙudan zuma ya tarwatsa ɗaliban da ke jarrabawar NECO

Wannan hari na ba-zata da gungun ƙudan zumar suka kai ya tilastawa ɗalibai da malaman makarantar tserewa daga harabar makarantar domin neman tsira.