Labarai

Labarai

’Yan sanda sun kama ɓarayi 5, sun ƙwato kuɗi da makamai a Gombe

Rundunar ta ce ,a ta gurfanar da su a gaban kotu da zarar ta kammala bincike.

NDLEA ta kafa cibiyar kula da masu shaye-shaye a Yobe 

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta  kafa karamar cibiyar kula da muggan kwayoyi a Damaturu babban birnin jihar Yobe.

Tinubu ya rattaba hannu kan sababbin dokokin haraji

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sa hannu kan sababbin dokokin haraji guda hudu da a watannin baya suka jawo cece-kuce da zazzafar muhawara a faɗin Najeri

Ƙarancin Abinci: UNICEF ta tallafa wa yara 600,000 a Borno da Yobe

A shekarar 2024 UNICEF ta tallafawa jinyar yara kimanin dubu 600 da ke fama da matsanancin halin rashin abinci mai gina jiki, tare da yi wa yara miliy

An tallafawa iyalan ’yan sanda da Naira miliyan N13.4m a Borno

Gabatar da kuɗin wanda aka gudanar a hedikwatar rundunar da ke Maiduguri, na da nufin bayar da tallafin kuɗi ga iyalan waɗanda suka rasa rayukansu.