Rikici ya kunno kai NDC a Kano bayan komawar Kwankwaso
Mai Riga ya kuma zargi shugabancin jam’iyyar na kasa da dakatar da taron zaben shugabannin jiha a Kano domin bai wa Kwankwaso damar karbe iko
Labarai
Mai Riga ya kuma zargi shugabancin jam’iyyar na kasa da dakatar da taron zaben shugabannin jiha a Kano domin bai wa Kwankwaso damar karbe iko
A zaman majalisar, an sanar da cewa wani dan majalisa, Leke Abejide, ya fice daga ADC zuwa jam’iyyar APC.
Sai dai Gana ya musanta hannu a yunƙurin juyin mulkin, yana mai cewa tun bayan ritayarsa daga aikin soja a shekarar 2010 yana rayuwa cikin nutsuwa.
Babbar Kotun Jihar Adamawa da ke zamanta a Yola ta soke tarukan gangamin Jam’iyyar ADC da aka gudanar a jihar ranar Litinin.
Rahotanni sun nuna cewa kamfanin jirgin sama na Umza Airline ne ya yi jigilar rukuni na farko.