Labarai

Labarai

Yadda aka kama mai garkuwa da mutane yana tsaka da cin kasuwar shanu a Neja

An kama daya daga cikin mutanen da ake zargi da yin garkuwa da mutum uku a ƙauyen Daku da ke Gwagwalada Abuja lokacin da yake tsaka da cin kasuwar sha

’Yan sanda sun kama mutum 5 kan kisan Kanawa 2 a Benuwe

Irin wannan kisan-gilla na neman zama ruwan dare a Arewacin Najeriya.

Gwamnatin Neja ta rufe Jami’ar IBB bayan ɓarkewar rikici

Sakataren ya ce an ɗauki matakin ne saboda rashin tabbacin tsaro da ke barazana ga rayuwar ɗalibai da ma’aikata.

Gwamnatin Gombe za ta sayi takin N8.8bn don tallafa wa manoma

Gwamnatin ta ce za ta sayar da takin a farashi mai rahusa domin sauƙaƙa wa manoma.

1447: Yau ce ranar sabuwar shekarar Musulunci – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Alhamis, 26 ga watan Yunin 2025 a matsayin daya ga watan Almuharram na sabuwar shekarar Musul