Labarai

Labarai

PDP ta mayar wa da na hannun damar Wike kujerarsa ta sakatarenta

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta mayar da na hannun damar Ministan Abuja Nyesom Wike, wato Samuel Anyanwu kan kujerarsa ta Sakataren jam’iy

Isra’ila da Iran sun ci gaba da musayar wuta duk da sanarwar tsagaita wuta

Kasar Iran ta zargi Isra’ila da kai mata hari a safiyar Talata bayan Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da tsagaita wuta

An tura ’yan China 6 kurkuku kan laifin ta’addanci a Nijeriya

Za a mayar da ’yan China ƙasar da suka fito cikin kwanani bakwai da zarar sun kammala wa’adin gidan yari.

EFCC ya kama manyan jami’an NNPC kan badaƙalar Dala 7.2bn

Ana zargin manyan jami’an NNPC da karkatar da kudaden gyaran matatun mai da kuma karbar cin hanci daga ’yan kwangila

Yarjejeniyar tsagaita wutar Isra’ila da Iran ta samu tasgaro

Ya bayyana rashin jin daɗinsa da ƙasashen biyu game da saɓa yarjejeniyar, sa’o’i kaɗan bayan sun amince da ita.