Labarai

Labarai

Mun amince da tsagaita wuta da Iran —Isra’ila

Isra’ila ta ce ta amince da shiga yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran ce bayan abin da ya kira cimma burinta

Iyalan Kanawa da aka kashe a Uromi sun zargin gwamnati da yin watsi da su

Sun bayyana cewa alƙawarin kuɗin asibiti da tallafi da kuma diyya fa gwamnatocin jihohin Edo da Kano suka yi musu bai wuce fatar baki ba.

Matashi ya yi wa maraya ɗan shekara 10 kisan gilla a Zariya

Ana zargin matashin ya kashe ƙanin nasa ne saboda yaron ya ki yarda ya yi lalata da shi.

Mahaifiyar Babban Editan jaridar Daily Trust ta rasu

A safiyar Litinin ne Allah Ya yi wa mahaifiyar Babban Editan, Hajiya Rabi (Umma) cikawa a Jihar Kano

Koriya ta Arewa za ta taimaka da gyara tashoshin nukiliyan Iran —Masani

Matakin daga babbar ƙawar Iran ɗin zai kawo ƙarshen irin takurar da ƙasashen Yamma ke yi wa Tehran