Labarai

Labarai

Uba Sani ya yi jajen ’yan ɗaurin aure 12 da aka kashe a Filato

Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar ya ce ana bincike domin gano waɗanda suka aikata laifin.

Ɗan ƙunar baƙin wake ya kashe mutum 10 da bam a Borno

A baya ƙungiyar Boko Haram na amfani da hanyar ƙunar baƙin wake wajen kai hari.

’Yan Najeriya da suka maƙale a Isra’ila na neman ɗauki

’Yan Najeriya mazauna ƙasar Isra’ila sun maƙale bayan ɓarkewar yaƙin Iran da Isra’ila.

An yi wa ma’aikatan ƙananan hukumomin Gombe ƙarin albashin N5,000

Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da biyan ƙarin albashin Naira 5,000 ga ma’aikatan ƙananan hukumomi

Mahara sun kashe ’yan ɗaurin aure 12 daga Zariya a Filato

“Mun tsaya tambayar wasu mutane kwatance, kafin mu farga har sun yi mana ƙawanya sun zagaye motar ta kowace kusurwa, suna ihu cewa a kashe mu…