Labarai

Labarai

Najeriya ta tura sojoji domin samar da zaman lafiya a Gambia

Sojojin Najeriya sun taka muhimmiyar rawa wajen dawo da zaman lafiya a rikice-rikicen da aka samu a faɗin Afirka da ma duniya

Jami’an tsaro sun ƙwato makamai da kama mutane 398 a Kaduna

Samamen ya sanya wasu da dama daga cikin masu aikata laifuka tserewa daga Jihar Kaduna saboda fargabar kama su.

Wani ya kashe mahaifiyarsa mai shekara 71 a Akwa Ibom

An kama wanda ake zargin Alexander ne a ranar 10 ga watan Yuni, kuma a halin yanzu ana ci gaba da gudanar da bincike don gano musabbabin wannan ɗanyen

Katolika ta horar da shugabannin al’umma da na addini kan zaman lafiya

Taron, wanda aka gudanar a garin Kafanchan a ƙarƙashin shirin Community Action for Peace and Socio-Economic Development (CAPSED), ya mayar da hankali

Kotu ta daure mutumin da yake yada bidiyon tsiraici shekara 76 a kurkuku

Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta yanke wa wani mai suna Olukoye Olalekan hukuncin daurin shekaru 76 a kukuku saboda yada hoton tsiraicin yara kanan