Labarai

Labarai

Yadda manoma suka yi addu’ar roƙon ruwa a Zamfara

Al’ummar sun ce rashin ruwan sama babbar matsala ce shi ya sa suka ga dacewar yin addu’a.

Sojojin Nijeriya sun kashe gomman ’yan ta’adda a Tafkin Chadi

A makonnin baya bayan nan dai hare-haren ’yan Boko Haram suna ƙoƙarin dawowa arewa maso gabashin Nijeriya.

Nijeriya za ta fara fitar ta tataccen mai zuwa Asia — Matatar Dangote

Muna sayar da kayanmu ne ga waɗanda suka yarda su ba mu farashi mafi yawa.

Sojoji sun raunata shugaban ISWAP na Najeriya, Albarnawi

A ci gaba da yakin da suke yi da ’yan ta’adda, sojojin Najeriya sun samu nasarar jikkata jagoran kungiyar ISWAP, Abu Moussab Albarnawy a dajin Sambisa

Majalisa ta aike wa Tinubu kudurorin dokar haraji domin ya rattaba musu hannu

Majalisar Dokoki ta kasa ta ce ta aike wa Shugaban Kasa Bola Tinubu kudurorin dokar harajin da ta amince da su don su zama doka a hukumance domin ya r