Labarai

Labarai

Ambaliyar Mokwa – Har yanzu muna neman mutum 700 – Gwamnatin Neja

Gwamnatin jihar Neja ta ce har yanzu akwai sama da mutum 700 da suka bace ba gan sub a tun bayan ambaliyar ruwan da aka yi a karamar hukumar Mokwa da

Buni ya bai wa manoma 1,000 tallafin aikin gona

Gwamnatin jihar Yobe ta riga ta zuba jarin sama da dala biliyan 4 a ayyukan noma.

Jirgin alhazai ya yi saukar gaggawa kan barazanar harin bom

Jirgin alhzan ya samu samu sakon cewa an dasa bom a cikinsa a yayin da yake sararin samaniya

Sarki ya yi barazanar hana yin Musulunci a garinsa bayan dodanni sun kai wa Musulmi hari

Sarkin garin ya ci Musulmi tare tare da barazanar koran su daga garin bayan dodanni sun kai hari a masallaci da gidan limami

Gwamnati ta kasa ɗaukar matakin da ya dace a kan kashe-kashen Benuwe — Atiku

Tinubu ya ba da umarnin binciko waɗanda ke da alhakin hare-haren da suka janyo salwantar rayukan fiye da mutum 100 a Benuwe.