Tinubu ya bayar da umarnin binciken hare-haren Benuwe
Tinubu ya umarci gwamnan jihar da ya jagoranci yin sulhu tsakanin waɗanda rikicin ya shafa.
Labarai
Tinubu ya umarci gwamnan jihar da ya jagoranci yin sulhu tsakanin waɗanda rikicin ya shafa.
Bayanan da ake sa ran samu za su taimaka wajen tallafa wa waɗanda lamarin ya shafa.
An zargi Mataimakin Gwamnan da yin sama da faɗi da shanun, amma ya musanta zargin.
‘Yar kasuwar ta ce za ta ci gaba da raba irin wannan tallafi ga mabuƙata.
Masu zanga-zangar sun fito ne domin nuna fushinsu kan hare-haren da aka kai jihar.